wordsmith (JOS) - salama lyrics
rate mech.Dalilin salama na ne
ya sha wiya.2x Dalilin salama na ne
ya zan'manta arh arh.
Solo1.kusotsi uku da guduma,ya
doka giceye domina,soyaya,nan kaman zuma
da rawanin kaiya akansa kuma,ga gini da ruwa sun zuba a' gepen sa,da na huda 'ya uba ka yafe shi ya ce ka bashi gane wa,(Eloi lama sabacthani'ya kare)2x.back choruz 2x.
solo2 one cross the hammer and three nails,'ya cire mani wawanci,rending the hear and the veil,'yesu ya nuna bambamci,what asacrifice he gave us christ who paid the price guy no b rice,some times we crucify the saviour twice when he's paid the price make u think twice.choruz2x
Rap.Yakamata,mu girmama sunsan sa,mu gode masa,domin yabar da dansa,kai soiyaya ya kawo manana salama,amma mun kasa mun nace yin iskanci,sasanci,cin hanci tsai kaman mun manta da wannan baban aikin hadaiya,duk da haka yesu ya cice mu cikin zunubi da zaman azaba,tsai mu kiyaye kadda mu hallaka cikin jaraba amma mu yi biyaya,shedan bishara,shi ne hikima,hanu mu tappa,kappa mu takka,domin yesu baya cin amana domin yesu ya kawo manna salama.
brige.just to give me peace ,He suffered on the tree,
spat upon his face peirced his side,had no angel ther to guide,had no pride,domina he cried,domina He died.choruz till fade.
<br />
<br />
Thanks to wordsmith
2 Comments found
Wednesday 8th of May 2024 07:36
Friday 9th of April 2021 14:58