Tenchu

Tenchu - Add'ua lyrics

rate me

E eho wayyo

wannan add'ua

raba ga rana

yaki ne aka fara

ba mu da komai sairai

a rantse sama

zu mu nema ki lalle

e eho wayyo

ruwan duhu

fashen aradu

a rufe inuwamu

ba a komo ba, muna yawafa

sabo da na haye hawaye

rama muni

al'amarin da sama mu dora mana

e eho wayyo

Get this song at:  amazon.com  sheetmusicplus.com

Share your thoughts

0 Comments found